iqna

IQNA

Tehran (IQNA) masana kwarru kan hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya sun yi watsi da shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa na gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484900    Ranar Watsawa : 2020/06/16